Genesis 35:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Allah ya tashi sama daga gare shi a wurin da ya yi magana da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً اللَّهْ يَهَوْ يَبَرْ شِ عِنْدَ يَيِ مَغَنَ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Allah ya tashi Sama ya bar shi a wurin da ya yi masa magana.