Genesis 35:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan suka tashi daga Betel. Yayinda suna da ษan nisa da Efrat, sai Rahila ta fara naฦuda ta kuwa sha wahala sosai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููู ุซููุบูุจูุฏู ุชฺูขููู ุฏูุบู ุจูููฐุชูููฐููุ ุชููู ุณููู ุทููู ูููุณู ุฏู ุนูููฐฺขูุฑูุชูุ ุณููู ูููุงูููุซููู ุญฺูููขููู ููุธููุงููู ุฑูุญููููุฉูุ ุชูุง ูููู ุดูุง ูููููู ุซููููู ุฐูุงฺขููู ุญฺูููขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka tashi daga Betel, tun suna da 'yar rata da Efrata, sai lokaci ya yi da Rahila za ta haihu, amma ta sha wahala kafin ta haihu.