Genesis 35:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda take jan numfashinta na ƙarshe, sai ta ba wa ɗanta suna Ben-Oni. Amma mahaifinsa ya kira shi Benyamin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَايِنْ دَ رَنْتَ يَكٜىٰ ڢِتُواْوَ، كَاڢِنْ تَمُتُ، سَيْ تَكِرَا شِ بٜىٰنُواْنِ، عَمَّا بَابَنْ يَا كِرَا سُونَنْسَ بِلِيَامِنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tana suma, sai ta sa masa suna Ben-oni, amma mahaifinsa ya sa masa suna Biliyaminu.