Genesis 36:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan Reyuwel maza su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne jikokin Basemat matar Isuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا نَ رٜىٰيُوٜىٰلْ سُونٜىٰ نَهَتْ دَ ظٜىٰرَ دَ شَمَّ دَ مِظَّ؞ وَطَنَّنْ نٜىٰ یَیَ مَظَا نَ بَسٜىٰمَتْ مَاتَرْ إِسُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne 'ya'yan Reyuwel, maza, Nahat, da Zera, da Shamma, da Mizza. Waɗannan su ne 'ya'ya maza na Basemat, matar Isuwa.