Genesis 36:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kora, Gatam da kuma Amalek. Waɗannan ne manya da suka fito daga dangin Elifaz a Edom; su ne jikokin Ada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڧَارُونَ دَ غَتَمْ دَ كُمَ أَمَلٜىٰكْ؞ وَطَنَّنْ نٜىٰ دَنْ‌غُواْغِنْ عٜىٰلِڢَظْ عَڧَسَرْ عٜىٰدُوامْ، ذُرِيَرْ أَدَ مَاتَرْ إِسُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Kora, da Gatam, da Amalek, su ne shugabannin Elifaz cikin ƙasar Edom, su ne 'ya'yan Ada.