Genesis 36:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษannan su ne manya da suka fito daga zuriyar Isuwa, bisa ga danginsu, bisa kuma ga kabilansu da yankunansu. Sunayensu su ne, Timna, Alwa, Yetet.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ููููฐ ุณูุฑูุงูููููู ุนูููฐุฏููุงูู
ูุงููุง ุจูุณูุบู ุฏูููโุบููุงูุบูููุณู ุฏู ููููููููููุณูุ ุณูู ุฐูุฑูููุฑู ุงููุณููู ููููฐุ ุณููููููููฐููุณู ุณููููููฐ ุชูู
ููู ุฏู ุงูููููู ุฏู ููููฐุชูููฐุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan su ne sunayen sarakunan Isuwa bisa ga dangoginsu da bisa ga wurin zamansu. Ga sunayensu, sarki Timna, da Alwa, da Yetet,