Genesis 36:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Magdiyel da Iram. Waษannan su ne manyan Edom bisa ga mazauninsu cikin ฦasar da suka zauna. Wannan shi ne zuriyar Isuwa, kakan mutanen Edom.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ู
ูุบูุฏูููููฐูู ุฏู ุงููุฑูู
ูุ ุณููููููฐ ุณูุฑูุงูููููู ุนูููฐุฏููุงู
ูุ ุชููุดูููฐูู ุงููุตูููููุณู ุดููููููฐ ุงููุณูููุ ูููุงูููููููฐ ูููููู ููุง ุณูุงู
ู ุณููููููุณู ุฏูุบู ุณูููููู ุฏูููโุบููู ุฏูููููููฐ ุฐูู
ู ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Magdiyel, da Iram. Waษannan su ne sarakunan Edom, (wato Isuwa ne kakan Edomawa) bisa ga wuraren zamansu a ฦasar mallakarsu.