Genesis 36:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mallakarsu ta yi yawa ƙwarai da ba za su iya zauna tare ba; gama ƙasar da suke zaune a ciki ba za tă ishe su su biyu ba saboda dabbobinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دَبُّواْبِنْسُ سُنْيِيَوَ يَدَّ بَاسَ عِيَ ذَمَ تَرٜىٰ؞ ڧَسَرْ بَذَاتَ إِشٜىٰسُبَ سَبُواْدَ يَوَنْ شَانُنْسُ دَ غَرْكُنَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama abin mallakarsu ya yi yawa har ba zai yiwu su zama tare ba, ƙasar baƙuntarsu kuwa ba ta wadace su ba saboda yawan dabbobinsu.