Genesis 37:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai wani mutum ya same shi yana yawo a cikin jeji, sai mutumin ya tambaye shi ya ce, “Me kake nema?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ تَيَٰوُاْ أَدَاجِ، حَرْ سَيْ دَ وَنِ مُتُمْ يَسَامٜىٰشِ يَتَمْبَيٜىٰشِ «مٜىٰكَكٜىٰ نٜىٰمَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wani mutum ya same shi yana hange-hange cikin karkara. Sai mutumin ya tambaye shi ya ce, “Me kake nema?”