Genesis 37:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin ya amsa, “Sun yi gaba daga nan. Na ji su suna cewa, ‘Bari mu je Dotan.’ ” Saboda haka Yusuf ya bi bayan ’yan’uwansa, ya kuwa same su kusa da Dotan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنْ يَثٜىٰ «أَيْ، سُنْ تَڢِے كُواْ؞ غَمَا نَاجِ سُنَ ثٜىٰوَ ذَاسُتَڢِے دُواْتَنْ؞» سَيْ يُوسُڢَ يَبِے یَنْعُوَنْسَ ذُوَا دُواْتَنْ، يَكُوَ سَامٜىٰسُ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin ya ce, “Sun riga sun tashi daga nan, gama na ji sun ce, ‘Bari mu tafi Dotan.’ ” Saboda haka, Yusufu ya bi sawun 'yan'uwansa, ya kuwa same su a Dotan.