Genesis 37:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ruben ya ji wannan, sai ya yi ƙoƙari yă cece shi daga hannuwansu. Ya ce, “Kada mu ɗauki ransa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ رَعُبَيْنُ يَجِ حَكَ، سَيْ يَيِ ڧُواْڧَرِ يَكُٻُتَرْ دَشِ دَغَ حَنُّنْ یَنْعُوَنْ؞ يَثٜىٰمُسُ «كَدَ مُكَشٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da Ra'ubainu ya ji, ya yi ƙoƙari ya cece shi daga hannunsu, yana cewa, “Kada mu raba shi da ransa.