Genesis 37:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada mu zub da wani jini. Mu dai jefa shi cikin wannan rijiya a nan cikin hamada, amma kada mu sa hannu a kansa.โ Ruben ya faษa wannan ne don yฤ cece shi daga gare su, yฤ kuma mai da shi ga mahaifinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุนูุจููููู ููููู
ู ุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฏู ู
ูุธูุจูุฏู ุฌูููุ ู
ูุฌูููฐฺขูุดู ุนูุซููููู ุฑูุฌููู ู
ูุฑูุฑู ุถููู ุงูููููู ุซููููู ุฏูุงุฌูููุ ุนูู
ููุง ูููุงู ููุทููู ููุฏู ุญูููููููู ููุชููปู ุดูุยป ููุงูู ุญููู ุฏู ฺููขููู ููุฌูููู ฺููขูุชูุฑู ุฏู ูููุณฺูขูุ ููู
ูููุฑู ุฏูุดู ููุฑููู ุจูุงุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada mu kashe shi, mu dai jefa shi cikin rijiyan nan a jeji, amma kada mu yi masa lahani.โ Ya yi haka da nufin ya cece shi daga hannunsu, ya mayar da shi ga mahaifinsu.