Genesis 37:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sa’ad da Yusuf ya zo wurin ’yan’uwansa, sai suka tuɓe masa rigarsa, rigan nan mai gwanin kyau da ya sa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يُوسُڢَ يَكَيْ وُرِنْ یَنْعُوَنْسَ، سُكَ تُوٻٜىٰ رِغَرْسَ، وَنَّنْ رِغَا مَيْ أَدُواْ وَدَّ يَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka, sa'ad da Yusufu ya zo wurin 'yan'uwansa, suka tuɓe masa rigarsa, rigan nan mai ado wadda take wuyansa.