Genesis 37:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka zauna don cin abinci, sai suka tฤ da idanu, suka ga ayarin mutanen Ishmayel suna zuwa daga Gileyad. An yi wa raฦumansu labtu da kayan yaji da na ฦanshi, suna kan hanyarsu za su Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุณููู ุฐููููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุซู ุนูุจูููุซูุ ุนูู
ููุง ุฏูุณููู ุทูุบู ุนูุฏููููููุณูุ ุณููู ุณููู ุญูููโุบู ฺงูููโุบูููุฑู ุงููุณูู
ููฐุนููููุงููุง ุณููู ุฐูููุง ุฏูุบู ุบูููููฐููุฏูุ ุชูุฑูููฐุฏู ุฑูุงฺงูู
ูููุณู ุณููู ุทูููููููฐ ุฏู ููุงูููู ฺงูููุดู ุงููุฑู ุงููุฑูุ ููุชููุงู ููู
ูุงุบููู ุฏู ููุชูุฑูุงุฑูููฐุ ุณููู ุญููููู ุฐูุงุณู ุบูููโุบูุฑู ุฏูุณูู ุฐูููุง ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka zauna su ci abinci, da suka ษaga ido suka duba, sai ga ayarin Isma'ilawa suna zuwa daga Gileyad, da raฦumansu ษauke da ฦฤro, da man ฦanshi na wartsakewa, da mur, suna gangarawa kan hanyarsu zuwa Masar.