Genesis 37:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahuda ya ce wa ’yan’uwansa, “Me zai amfane mu in muka kashe ɗan’uwanmu muka ɓoye jininsa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَهُودَ يَثٜىٰ وَیَنْعُوَنْسَ «مٜىٰ ذَيْ أَمْڢَانٜىٰمُ عِدَنْ مُكَ كَشٜىٰ طَنْعُوَنْمُ، مُكَ ٻُواْيٜىٰ أَسِيرِنْ ظُبْدَ جِنِنْسَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahuza ya ce wa 'yan'uwansa, “Wace riba ke nan, in mun kashe ɗan'uwanmu, muka ɓoye jininsa?