Genesis 37:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ɗauki rigan nan mai gwanin kyau, suka kawo wa mahaifinsu suka ce, “Mun sami wannan. Ka bincika shi ka gani ko rigar ɗanka ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كَٰوُاْ رِغَا مَيْ أَدُواْ دَ جِنِنْ عَكَيْ وُرِنْ بَابَنْسُ، سُكَثٜىٰ «مُنْ سَامِ وَنَّنْ، دُوبَ، كُواْ رِغَرْ طَنْكَ نٜىٰ كُواْ بَابُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma ɗauki rigan nan mai ado, suka kawo ta ga mahaifinsu, suka ce, “Ga abar da muka samu, duba ka gani, ta ɗanka ce, ko kuwa?”