Genesis 38:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci, Yahuda ya bar ’yan’uwansa ya gangara don yă zauna da mutumin Adullam, mai suna Hira.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ يَهُودَ يَتَاشِ دَغَ وُرِنْ یَنْعُوَنْسَ، يَغَنْغَرَ يَكَڢَ تٜىٰنْتِنْسَ كُسَدَ وَنِ مُتُمِنْ ڧَوْيٜىٰنْ أَدُلَّمْ؞ سُونَنْ مُتُمِنْ كُوَ حِرَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zama fa a wannan lokaci, Yahuza ya bar 'yan'uwansa ya gangara, ya zauna wurin wani Ba'adullame mai suna Hira.