Genesis 38:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yahuda ya gan ta, ya yi tsammani karuwa ce, gama ta lulluɓe fuskarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَهُودَ يَغَنْتَ، يَا طَوْكَ كُواْ كَارُوَ ثٜىٰ، دُواْمِنْ تَا رُڢٜىٰ ڢُسْكَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yahuza ya gan ta, ya yi tsammani wata karuwa ce, gama ta rufe fuskarta.