Genesis 38:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Zan aika miki da ɗan akuya daga garkena.” Sai ta ce, “Za ka ba ni wani abu jingina, kafin ka aika da shi?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَأَمْسَ «ذَنْ عَيْكُواْ مِكِ دَ طَنْ عَكُيَ دَغَ غَرْكٜىٰنَ؞» سَيْ تَثٜىٰ «تُواْ، كُواْ أَݣَويْ وَنِ أَبِنْ شَيْدَ وَدَّ ذَاكَبَانِ ثٜىٰوَ ذَاكَ عَيْكُواْ دَ طَنْ عَكُيَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya amsa, ya ce, “Zan aiko miki da ɗan akuya daga cikin garken.” Ta ce, “Ko ka ba ni jingina, kafin ka aiko?”