Genesis 38:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka sai Yahuda ya aika da ษ—an akuya ta hannun abokinsa mutumin Adullam don yฤƒ karษ“o masa jinginar daga wurin macen, amma bai same ta a can ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุทูŽู†ู’ ุนูŽูƒููŠูŽ ุชูŽู‡ูŽู†ู‘ูู†ู’ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุงู”ูŽุฏูู„ู‘ูŽู…ู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽูƒูŽุฑู’ูปู ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงูŠูŽุฑู’ุŒ ุจูŽูŠู’ ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุชูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Yahuza ya aika da ษ—an akuya ta hannun abokinsa Ba'adullame don ya karษ“i jinginar daga hannun matar, bai same ta ba.