Genesis 38:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tambayi mutanen da suke zama a can ya ce, โIna karuwar haikalin da take a bakin hanya a Enayim?โ Sai suka ce, โBa a taษa kasance da karuwar haikali a nan ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูู
ููู ุงููุฏููููู
ู ูููู ููุชูู
ูุจููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุงููููุฑููู ููุซูููฐ ยซุงููููุง ููุงุฑููู ุชูููุฑููู ุณูุฌููุฏู ูููู ููุฏูู ุชูููููฐ ุงูู ุนูููฐููููู
ู ุนูุจูุงูููู ุญูููููุยป ุณููู ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุจูุงุจูููุชู ููุงุฑููู ููุฏูู ุชูุชููปู ุฐูู
ู ุงููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tambayi mutanen wurin, ya ce, โIna karuwan nan wadda take zaune a Enayim a bakin hanya?โ Sai suka ce, โBa wata karuwar da ta taษa zama nan.โ