Genesis 38:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ya koma zuwa wurin Yahuda ya ce, “Ban same ta ba. Ban da haka ma, mutanen da suke zama a can, sun ce, ‘Ba a taɓa kasance da wata karuwar haikali a nan ba.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَكُواْمَ وُرِنْ يَهُودَ يَثٜىٰ «نِے بَنْسَامٜىٰتَبَ؞ مُتَنٜىٰنْ وُرِنْ مَا سُنْثٜىٰ بَابُ كَارُوَرْ وُرِنْ سُجَّدَ أَوُرِنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya koma wurin Yahuza ya ce, “Ban same ta ba, mutanen wurin kuma suka ce, ‘Ba wata karuwa da ta zo nan.’ ”