Genesis 38:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta yi ciki, ta kuma haifi ɗa, wanda aka kira Er.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَيِ ثِكِ تَحَيْڢِ طَا، تَكِرَا سُونَنْسَ عٜىٰرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ta yi ciki, ta haifi ɗa namiji, ya kuwa raɗa masa suna Er.