Genesis 38:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ɗan’uwansa wanda yake da jan zare a hannunsa ya fito, aka kuma ba shi suna Zera.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ سَيْ طَنْعُوَنْسَ يَڢِتُواْ دَ جَنْ ظَرٜىٰ أَ حَنُّنْسَ؞ سَيْ عَكَ كِرَا سُونَنْسَ ظٜىٰرَ، وَتُواْ جَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga baya ɗan'uwansa ya fito da jan zare a hannunsa, aka kuwa sa masa suna Zera.