Genesis 38:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta kuma haifi wani ɗa har yanzu, aka kuwa ba shi suna Shela. A Kezib ne ta haife shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَا كُمَيِ وَنِ ثِكِ تَا حَيْڢِ طَا، تَا كِرَا سُونَنْسَ شٜىٰلَ؞ يَهُودَ يَنَ أَ كٜىٰظِبْ لُواْكَثِنْ دَ تَحَيْڢِ شٜىٰلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har yanzu kuma ta sāke haihuwar ɗa, ta raɗa masa suna Shela. A Kezib ta haifi Shela.