Genesis 39:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ta ga ya bar rigarsa a hannunta ya gudu ya fita daga gidan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تَغَ يَا بَرْ رِغَرْسَ أَ حَنُّنْتَ يَا غُدُ يَا ڢِتَ وَجٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ta ga ya bar rigarsa a hannunta ya gudu, ya fita waje,