Genesis 39:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ya ji na yi ihu neman taimako, sai ya bar rigarsa kusa da ni, ya gudu ya fita daga gida.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَجِ نَتَادَ مُرْيَتَ نَيِ إِيهُ، سَيْ يَبَرْ مِنِ رِغَرْسَ يَغُدُ يَتَڢِے وَجٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ji na ta da murya na yi ihu, ya kuwa gudu ya bar rigarsa, ya fita waje.”