Genesis 39:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da zarar na yi ihu neman taimako, sai ya bar rigarsa kusa da ni, ya gudu ya fita daga gida.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَظَرَرْ نَا تَادَ مُرْيَتَ نَايِ إِيهُ، سَيْ يَغُدُ يَبَرْ رِغَرْسَ أَ هَنُّونَ، يَغُدُ ذُوَا وَجٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma nan da nan da na ta da murya na yi ihu, sai ya gudu ya bar rigarsa a hannuna, ya gudu zuwa waje.”