Genesis 39:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da maigidansa ya ji labarin da matarsa ta faɗa masa cewa, “Ga yadda bawanka ya yi da ni,” sai ya husata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ مَيْغِدَنْ يُوسُڢَ يَجِ مَغَنَرْ مَاتَرْسَ ثٜىٰوَ «أَبِنْدَ بَاوَنْكَ يَيِ دَنِے كٜىٰنَنْ،» سَيْ ڢُشِنْسَ يَتَاشِ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da maigidan Yusufu ya ji abin da matarsa ta faɗa masa, “Ka ji yadda baranka ya yi da ni ke nan,” sai ya husata.