Genesis 39:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka mai gadin ya sa Yusuf ya zama shugaban dukan waɗanda aka tsare a kurkukun, Yusuf ne kuma yake lura da dukan abin da ake yi a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شُوغَبَنْ مَاسُ غَادِنْ یَنْ كُرْكُكُنْ يَدَنْڧَ وَ يُوسُڢَ سَوْرَنْ یَنْ كُرْكُكُنْ أَ حَنُّ؞ دُكْ أَبِنْدَ ذَاعَيِ أَوُرِنْ، يُوسُڢَ نٜىٰ يَكٜىٰيِ مُسُ جَغُواْرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yarin kurkuku ya shugabantar da Yusufu bisa dukan 'yan sarƙa da suke a kurkuku, dukan abin da ake yi a wurin kuma shi yake yi.