Genesis 39:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai gadin ba ya sa kansa game da kome da yake ƙarƙashin kulawar Yusuf, gama Ubangiji yana tare da Yusuf, ya kuma ba shi nasara a cikin dukan abin da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنْ مَاسُ غَادِنْ یَنْ كُرْكُكُنْ، بَيْدَامُبَ عَكَنْ أَبُبُوَنْ دَسُكٜىٰ عَڧَرْڧَشِنْ يُوسُڢَ، غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَنَ تَرٜىٰدَ يُوسُڢَ؞ كُمَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَيِ، يَهْوٜىٰهْ يَكَنْ بَاشِ نَصَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yarin kurkukun, ba ruwansa da dukan abin da Yusufu yake kula da shi, domin Ubangiji yana tare da shi, dukan abin da ya yi kuwa Ubangiji yakan sa wa abin albarka.