Genesis 39:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da maigidansa ya ga cewa Ubangiji yana tare da Yusuf, kuma cewa Ubangiji ya ba shi nasara a kome da ya yi,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููุบูุฏููู ูููุณฺูขู ูููู ููุง ุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ูููุณฺูขูุ ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ูููุณฺูขู ููููุ ููููููููฐูู ููููููุณูุง ุงููุจููู ููููููููุชู ุงูู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maigidansa kuwa ya ga Ubangiji yana tare da shi, Ubangiji kuma yakan sa albarka ga aikin hannuwansa duka.