Genesis 39:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Yusuf ya sami tagomashi a idanunsa, ya kuma zama mai hidimarsa. Fotifar ya sa shi yฤ zama shugaba a gidansa, ya kuma danฦa masa kome da yake da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุณฺูขู ูููู ููุง ุณูุงู
ู ฺขูุถู ุฌููู ุงููุนูุฏููุงูู ู
ูููุบูุฏูููุณูุ ูููููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุ ฺขููุงูุชฺูขูุฑู ูููู ููุง ุณูุง ููุฐูู
ู ุดููุบูุจูุง ุจูุณู ุบูุฏูููุณูุ ููู
ู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุฏูุดู ููุง ุฏฺูููงู ุงูู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka Yusufu ya sami tagomashi a wurinsa, ya zama mai yi masa hidima. Fotifar kuma ya shugabantar da shi a bisa gidansa, da bisa dukan abin da yake da shi.