Genesis 39:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bayan an ɗan jima sai matar maigidansa ta fara sha’awar Yusuf, sai ta ce, “Zo ka kwana da ni!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ، مَاتَرْ مَيْغِدَنْسَ تَا سَا عِدُوانْتَ عَكَنْ يُوسُڢَ سَيْ تَثٜىٰ «كَݣُونَ دَنِے!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zamana fa, wata rana, sai matar maigidansa ta sa idonta kan Yusufu, ta ce, “Ka kwana da ni.”