Genesis 39:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ya ฦi. Ya ce mata, โGa shi kome yana a ฦarฦashina, don haka ne ma maigidana bai dami kansa da wani abu a cikin gidan nan ba; kome da ya mallaka, ya danฦa ga kulawata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููุณฺูขู ฺููงูุ ููุซูููฐ ูู ู
ูุงุชูุฑู ู
ูููุบูุฏูููุณู ยซุฏููุจู ฺขูุงุ ู
ูููุบูุฏูุงูู ุจูุง ููุชูููุงูููู ูููุงูู
ูููฐ ุนูุซููููู ุบูุฏููููููุ ููู
ู ูููุงูููููููฐ ุงููุจูููุฏู ููููููฐุฏูุดู ููุง ุจูุฑู ุดู ุงูู ููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya ฦi, ya kuwa faษa wa matar maigidansa, ya ce, โGa shi, tun da maigida ya same ni, maigidana ba ruwansa da kome na cikin gida, ya kuwa riga ya sa dukan abin da yake da shi cikin hannuna.