Genesis 4:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga shi, yau kana kori na daga ฦasar, zan zama a ษoye daga fuskarka, zan kuma zama mai yawo barkatai, duk wanda ya same ni kuwa zai kashe ni.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ูููููุงูุฑูููฐูู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑูุ ููููููู ูููู ุฐููู ูปููุงูููููฐูู ุฏูุบู ฺขูุณูููุฑูููุ ููููู
ู ู
ูููุฏููู ู
ููู ูููู ุฏู ูููฐููุงูููุ ู
ููู ูููฐููุงู ุจูุฑูููุชููู ุนูุฏููููููุงุ ุงููููุ ุฏููู ููููุฏู ููุณูุงู
ูููฐูู ุฐููู ููุดูููฐูู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, yanzu ka kore ni a guje daga fuskar ฦasar, zan zama a ษoye daga fuskarka, zan kuma zama mai yawo barkatai, mai kai da kawowa a duniya, duk wanda ya same ni kuwa zai kashe ni.โ