Genesis 4:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana, Lamek ya ce wa matansa, Ada da Zilla, โKu saurara, matan Lamek, ku ji maganata. Na kashe wani saboda ya yi mini rauni, na kashe wani saurayi saboda ya ji mini ciwo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุฑูุงูู ููู
ูููฐูู ููุซูููฐ ููู
ูุงุชูููุณู ุจูููุ ยซุงููุฏู ุฏู ุธููููุ ููููุณู ูููููููฐ ุบูุฑูููฐููุ ู
ูุงุชูุงูู ููู
ูููฐููุ ููุฌู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ฺขูุทูุงุ ููุง ููุดูููฐ ููููุ ุบูู
ูุง ูููู ู
ููู ุฑูููููุ ูููู ุทููู ุณูููุฑููู ููููฐุ ุบูู
ูุง ููุง ู
ูุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lamek kuwa ya ce wa matansa, โAda da Zulai, ku ji muryata, ku matan Lamek ku ji abin da nake cewa na kashe mutum domin ya yi mini rauni, saurayi kuma don ya buge ni.