Genesis 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ka yi abin da yake daidai, ai, da ka sami karษuwa. Amma tun da ba ka yi abin da ba daidai ba, zunubi zai yi fakonka don yฤ rinjaye ka kamar naman jeji. Yana so yฤ mallake ka, amma tilas ka rinjaye shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ุจูุฐูุงูู ุณููู ฺขูุณูููุฑููู ุจูุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุจูุ ุชููุงู ุฐููููุจู ูููู ุนููปููุงูููููฐ ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขู ูููู ู
ูุฑูู
ูุฑู ููููุงู
ูููุ ุนูู
ููุง ุฏููุงูููููฐููููฐ ูููู ู
ููููู ุนูููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In da ka yi daidai, ai, da ka yi murmushi. Amma tun da ka yi mugunta, to, zunubi zai yi fakonka don ya rinjaye ka kamar naman jeji. Yana so ya mallake ka, amma tilas ne ka rinjaye shi.โ