Genesis 40:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma a kuringar, akwai rassa uku. Nan da nan kuringar ta yi toho, ta huda, ta kuma yi nonna har suka nuna, suka zama inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَ إِتَاثٜىٰنْ أَݣَويْ رٜىٰشٜىٰ عُكُ؞ دَظَرَرْ سُكَ ڢَارَ ڢِتَرْدَ غَنْيٜىٰ، سَيْ ڢُلَوَ سُكَ بَيَّنَ، كُمَ بَعَجِمَبَ سَيْغَا یَیَنْ إِنَبِے سُكَ نُونَ عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kurangar akwai rassa uku. Sai ta yi toho, ta huda nan da nan, ta kuma yi nonna, har suka nuna suka zama inabi.