Genesis 40:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma fa, sa’ad da kome ya zama maka da kyau, ka tuna da ni, ka kuma yi mini alheri, ka ambace ni wa Fir’auna, ka fid da ni daga wannan kurkuku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كَتُنَ دَنِے، سَعَدَّ أَبِنْدَ نَڢَطَا يَثِكَ عَكَنْكَ؞ كَيِ مِنِ أَلْحٜىٰرِ كَيِ وَ ڢِرْعَوْنَ مَغَنَ غَمٜىٰدَنِ، دُواْمِنْ أَ ڢِتَرْ دَنِے دَغَ وَنَّنْ وُرِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ka tuna da ni sa'ad da abin ya tabbata gare ka, sai ka yi mini alheri, ka ambace ni a wurin Fir'auna, har da za a fisshe ni daga wannan gida.