Genesis 40:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama da ƙarfi ne aka ɗauke ni daga ƙasar Ibraniyawa, ko a nan ma ban yi wani abin da ya cancanci a sa ni cikin kurkuku ba.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا حَڧِيڧَ أَنْسَاثٜىٰنِ نٜىٰ دَغَ ڧَسَرْ إِبْرَانِيَاوَا؞ أَ نَنْ ڧَسَرْ مَصَرْ كُمَ بَنْيِ وَنِ أَبِنْدَ يَ إِسَ أَ سَانِ عَكُرْكُكُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ni, hakika sato ni aka yi daga ƙasar Ibraniyawa. A nan kuma ban yi wani abin da zai isa a sa ni a kurkuku ba.”