Genesis 40:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da shugaban masu tuya ya ga cewa Yusuf ya ba da fassara mai gamsarwa, sai ya ce, wa Yusuf, “Ni ma na yi mafarki. A kaina, akwai kwanduna uku na burodi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ شُوغَبَنْ مَاسُ غَسَ وَسَرْكِے غُرَاسَ يَغَ ڢَسَّرَرْ نَنْ تَايِ ݣَوْ، سَيْ يَڢَطَا وَ يُوسُڢَ نَاسَ يَثٜىٰ «نِے مَا نَيِ مَڢَرْكِ؞ أَ مَڢَرْكِنَ نَغَ ݣُونْدُنَ عُكُ نَوَيْنَ عَكَيْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da shugaban masu tuya ya ga fassarar tana da kyau, sai ya ce wa Yusufu, “Ni ma cikin nawa mafarki, na ga kwanduna uku na waina a bisa kaina.