Genesis 40:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma ya rataye shugaban masu tuya, kamar dai yadda Yusuf ya faɗa musu a fassarar mafarkan da suka yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَا رَاتَيٜىٰ شُوغَبَنْ مَاسُ غَسَ وَسَرْكِے غُرَاسَ دَيْدَيْ يَدَّ يُوسُڢَ يَيِ مُسُ ڢَسَّرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma ya rataye shugaban masu tuya kamar yadda Yusufu ya fassara musu.