Genesis 41:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ci gaba ya ce, Fir’auna ya taɓa husata da bayinsa, ya kuma jefa ni da shugaban masu tuya a cikin kurkuku a gidan shugaban masu tsaro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْدَ كَيِ ڢُشِے دَ بَايِنْكَ، كَسَانِ دَ شُوغَبَنْ مَاسُ غَسَ وَسَرْكِے غُرَاسَ عَكُرْكُكُ ثِكِنْ غِدَنْ شُوغَبَنْ یَنْ غَادِنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka yi fushi da barorinka, ka sa ni da shugaban masu tuya cikin kurkukun da yake a cikin gidan shugaban masu tsaron fāda,