Genesis 41:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowannenmu ya yi mafarki a wani dare, kowane mafarki kuma ya kasance da ma’anarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْيِ مَڢَرْكِ أَدَرٜىٰ طَيَ، نِے دَشِ، كُواْوَنٜىٰ مُتُمْ دَ نَاسَ مَڢَرْكِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
muka yi mafarki dare ɗaya, ni da shi, kowane mutum da irin tasa fassarar mafarkin.