Genesis 41:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Fir’auna ya aika a kawo Yusuf, aka kuwa kawo shi da sauri daga kurkuku. Sa’ad da ya yi aski, ya kuma canja tufafinsa, sai ya zo gaban Fir’auna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرْعَوْنَ يَعَيْكَ عَكَٰوُاْ يُوسُڢَ، سَيْ عَكَ ڢِتَرْدَشِ دَ غَغَّاوَا دَغَ كُرْكُكُ؞ بَايَنْدَ يَيِ أَسْكِ يَثَنْجَ رِيغُنَنْسَ، سَيْ يَذُواْ غَبَنْ ڢِرْعَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Fir'auna ya aika a kirawo Yusufu, da gaggawa suka fito da shi daga cikin kurkuku. Da Yusufu ya yi aski, ya sāke tufafinsa ya zo gaban Fir'auna.