Genesis 41:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayansu kuma, sai ga waɗansu shanu bakwai suka fito ƙanjamammu, munana, ramammu. Ban taɓa ganin irin munanan shanu haka a cikin dukan ƙasar Masar ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً غَا وَطَنْسُ شَانُو بَݣَويْ سُكَ ڢِتُواْ بَايَنْسُ ظَلَّرْ ڧَسُسُوَ، مَرَسَ ݣَوْ كُمَ مَرَسَ ڧِبَ، إِرِنْ وَنْدَ بَنْ تَٻَ غَنِ أَدُكَنْ ڧَسَرْ مَصَرْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai waɗansu shanu bakwai ƙanjamammu, munana, ramammu, irin waɗanda ban taɓa ganinsu a ƙasar Masar ba, suka fito bayansu.