Genesis 41:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayansu, sai ga waɗansu kawuna bakwai suka fito, yanƙwananne sirara waɗanda iskar gabas ta yanƙwane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْغَاشِ عَبَايَنْسُ، وَطَنْسُ كَوُنَ بَݣَويْ مَرَسَ ڧِبَ سُكَ ڟِيرَا، بَابُ حَڟِ عَكَنْسُ وَطَنْدَ إِسْكَرْ غَبَسْ تَشَنْيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
zangarku bakwai kuma busassu sirara waɗanda iskar gabas ta ƙeƙasar, suka fito a bayansu.