Genesis 41:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shekaru bakwai na yalwar abinci suna zuwa a dukan ƙasar Masar,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، ذَاعَيِ شٜىٰكَرَا بَݣَويْ أَنَ سَامُنْ عَبِنْثِ عَيَلْوَثٜىٰ أَدُكَنْ ڧَسَرْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a yi shekara bakwai cike da ƙoshi a ƙasar Masar duka,