Genesis 41:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayansu, sai ga waɗansu shanu bakwai, munana, ramammu, suka fito daga Nilu, suka tsaya kusa da waɗancan masu ƙiban, a bakin kogin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً غَا وَطَنْسُ شَانُو بَݣَويْ، مَرَسَ ݣَوْ كُمَ مَرَسَ ڧِبَ، سُكَ ڢِتُواْ دَغَ كُواْغِنْ نِلُ عَبَايَنْ ݣَوَوَنْ شَانُنْ، سُكَ ڟَيَ كُسَدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga kuma waɗansu shanu bakwai munana ramammu suka fito daga cikin Nilu a bayansu, suka tsaya kusa da waɗancan shanu a bakin Nilu.